Ramadan (4)
-
newsMuhimmancin Amfani da Ragowar Lokutan Watan Ramadan
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Afrazide ya yi nuni da ƙarancin lokacin da ya rage na cin moriyar watan liyafar Allah, yana cewa: "Domin fahimtar wannan dama mai daraja da kyau, dole ne mutum…
-
newsShubhohi Uku Da Aka Fi Yi Game Da Watan Ramadan; Abin Da Kowane Mai Azumi Ya Kamata Ya Sani
Hauza/ Masanin ilimin shubhohi ya jaddada cewa dan adam yana da bangare biyu: jiki da ruhi. Ya bayyana cewa: "A cikin walimar Allah, ruhi ne bako ba jiki ba; saboda haka, rashin cin abinci a…
-
Kira Ga Masu Tafsiri:
newsSheikh Zakzaky Ya Ja Kunnen Malamai Kan Mayar da Tafsiri Filin Radde-radde
Hauza/ A daidai lokacin da ake gudanar da karatun tafsirin Alkur’ani mai girma a wannan wata na Ramadana, an yi kira ga malamai da masu tafsiri da su ji tsoron Allah, su guji mayar da mimbari…
-
Ayatullah A'arafi ya bayyana a Huɗubar Juma'ar Qom:
newsTaswirar Nasarar Al'umma a Lokuta Masu Muhimmanci/Siffofin Watan Ramadana Guda 10
Hauza/ Limamin Juma'a na birnin Qom ya bayyana hanyoyi guda bakwai na samun nasarar al'umma a yayin fuskantar "yaƙin basira" (cognitive warfare) daga maƙiya, sannan ya bayyana watan Ramadana…