Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i ya bayyana cewa, a mahangar addini, azaba ba ta takaita ga wuta kawai ba. Mutum na iya fuskantar wasu nau’o’in azaba da kuma sakamakon ayyukansa saboda…