Hauza/ Tsohon Ministan Iraki, Muhammad Al-Bayati, ya bayyana cewa Amurka tana ci gaba da yin barazana da nufin kakaba wa Iraki takunkumi, kamar yadda ta kakaba wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran.