Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sha'abani, yayin da yake jaddada cewa kowa yana son zaman lafiya, ya ce: "Gogewa ta nuna cewa tattaunawa kadai ba ta haifar da tsaro mai dorewa ba, domin samun…
Hauza/ Ayatullah Makarim Shirazi, a cikin wani saƙo da ya aike wa taron ƙasa da ƙasa kan Ghadir da muƙawama, yayin da yake jaddada cewa muƙawamar da al'ummar Musulmi ke yi a yau ita ce dandalin…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Inanluwar, yayin da yake nuni da rawar da malamai da daliban addini suka taka a abubuwan da suka faru kwanan nan da kuma fagen kare ƙasa da “bayyana gaskiya”…
Hauza/ Limamin Juma'ar Qom ya bayyana cewa: "Marigayi Imam (Khomeini) ya ce 'Allah ne ya kwato Khurramshahr.' Wannan ƙa'ida ce cewa duk inda muka tsaya tsayin daka (muƙawama), Allah yana bude…
Hauza/ Limamin garin Zanjan a cikin hudubar sallar Juma'a ta wannan mako, yayin da yake ishara da girman yakin tattalin arziki da na fahimta da ake yi wa kasar, ya bayyana cewa sarrafa hauhawar…
Hauza/ Mai jawabi a haramin Hazrat Sayyida Ma’asuma ya bayyana cewa soyayya ga waliyyan Allah ita ce mafi muhimmancin abin da muminai ke jingina da shi, kuma ita ce ke ƙarfafa su a lokacin wahala.…