Hauza/ Iyaye da dama suna fuskantar wannan ƙalubale: Me ya sa ‘ya’yansu, duk da kasancewarsu masu ladabi da kyawawan ɗabi’u, suke yin sakaci wajen gudanar da sallah? Hujjatul Islam wal Muslimin…