Hauza / Fitattun matasa masu ta'ammuli da kafofin sada zumunta Adam Mohd Bichi, Aliyu Dahiru Aliyu da Salisu Yakubu RN RNT sun bayyana ra’ayoyinsu daban-daban kan rikicin Gabas ta Tsakiya, dangantakar…
Hauza/ Abuja — Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin matasa a harkokin zamantakewa da na tunani, yana mai cewa matasa su ne ƙashin bayan kowace…
Hauza/ Wani matashi ɗan shekara ashirin da uku da haihuwa daga Kerman a ƙasar Iran ya ɗauki wani muhimmin mataki na ba da wakafin wani fili mai girman murabba’in mita 245 da ke birnin Kerman,…
Hauza/ Iyaye da dama suna yin shiru game da batutuwan balagar ’ya’yansu, kuma suna kallon wannan batu a matsayin abin da bai kamata a yi magana a kai ba. Sai dai gaskiyar magana ita ce, tun kafin…