Hauza/ Hazrat Ayatullah Shahid Khamenei a cikin wadannan kalamai, yayin da yake nuni da yadda wayewar yammacin duniya take kallon mace, ya bayyana cewa a cikin wancan tsari ana gabatar da namiji…