Hauza / Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin wani sako da ya aike na taya murnar makon ma'aikatar shari'a, ya jaddada cewa: "Daga jinin shahidai wadanda aka zalunta a yakin danniya na…