Masallacin Jamkaran (7)
-
newsMu Riƙa La’akari da Imam Zaman (AF) a Shawarwarin Rayuwarmu
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Husain Jushƙaniyan, mamba a kwamitin gudanarwa na Cibiyar Tarihin Shahidai ta Qum, ya bayyana cewa idan muka riƙa la’akari da ƙa’idar Allah tare da lissafin…
-
newsWani Matashi ɗan Iran Ya Ba Da Waƙafin Fili Mai Darajar Toman Biliyan 9 ga Masallacin Jamkaran
Hauza/ Wani matashi ɗan shekara ashirin da uku da haihuwa daga Kerman a ƙasar Iran ya ɗauki wani muhimmin mataki na ba da wakafin wani fili mai girman murabba’in mita 245 da ke birnin Kerman,…
-
newsQum Ta Cika Taf A Jana'izar Shahidin Jagora
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli ya jagoranci sallar jana'izar Shahidin Jagora da iyalinsa da suka yi shahada a babban masallacin Jamkaran dake birnin Qom mai tsarki.
-
newsAn Bayyana Sakatare Janar na Hizbullah ta Lebanon A Matsayin Mataimakin Mahdi na Shekara
Hauza/ An bayyana Sheikh Na'im Qasim, Sakatare Janar na Hizbullah ta Lebanon, a matsayin Mataimakin Mahdi na Shekara na Babban Masallacin Jamkaran.
-
Shugaban Masallacin Jamkaran Mai alfarma a Taron Jama'a:
newsAl'ummar Iran na Tsaye Wajen Kare Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Har Zuwa Karshe / Al'ummar Duniya Masu 'Yanci Ba Za Su Bar Masu Zagin Wilaya Ba
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Ajaq-Nejad yayin jaddada irin rawar da al'umma suka taka wajen kawar da makirce-makircen makiya na baya-bayan nan ya ce: "Ta hanyar yin biyayya ga jagoran juyin…
-
Shugaban Masallacin Jamkaran:
newsFagen Fuskantar Makiya Ya Koma Yanar Gizo (Internet)
Hauzah/Shugaban Masallacin Jamkaran ya jaddada bukatar sabunta hanyoyin bayyana koyarwar addini ga sabbin tsatso, inda ya ce: "A yau, fagen gwagwarmayar al'adu ya tashi daga fada irin na gargajiya…
-
newsKiyaye Haɗin Kai, Shi Ne Al'amari Mafi Muhimmanci a Yau a Jamhuriyar Musulunci ta Iran / Masallacin Jamkaran Ya Kasance Tsalkiyar Muhimman Abubuwan da Suka Faru a Lokacin Yaƙin Kwanaki 12.
Hauza/Shugaban Gudanarwar Masallacin Jamkaran Mai Tsarki ya ce: A yau, ba mu da wani al'amari mafi mahimmanci fiye da kiyayewa, dawwamar, da ƙarfafa haɗin kai a cikin al'ummar Jamhuriyar Musulunci…