Hauza/ Wannan rubutu yana ba da amsa ga tambayoyi takwas na tarihi game da dalilan kiran Imam Ridha (AS) zuwa Marv, manufofin siyasar Ma’amun, yadda Imam ya mayar da martani ga batun naɗa shi…