Hauza/ An rawaito daga Manzon Allah (SAWA) cewa duk wanda ya yi wannan sallah, za a karbi tubarsa, a gafarta zunubansa, masu ƙara ko haƙƙi a kansa a ranar Kiyama za su yarda da shi, zai mutu…
Hauza/Shugaban makarantun Hauza na kasar Iran ya bayyana cewa: Hadin gwiwa da mu’amala tsakanin Hauza da Jami’a na samar da dandali na bunkasa ilimin dan Adam da na Musulunci, da kuma daukaka…
Hauza/Hujjatul Islam Wal Muslimin Maliki, da yake yin nuni da wajibcin ɗaliban addini su koyi dabi'u da halayen Manzon Allah (S.A.W), ya ce: Manzon Allah (S.A.W) ya ce wa Ibn Mas'ud: "Kada ka…