Hauza/ Ayatullah Sayyid Nasir Makarem Shirazi, ɗaya daga cikin manyan maraji'an addinin Musulunci masu daraja, ya jaddada muhimmancin yaɗa al’adun sadaukarwa da jihadi, yana mai bayyana cewa…
Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza, Ayatullah Alireza A'arafi, ya bayyana muhimman batutuwa 10 da ya ce ya kamata su zama jagororin ayyukan makarantun Hauza a sabuwar shekarar karatu, yana mai…
Hauza/Tehran: Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Taƙi Rabbani ya yi bayani kan fannonin shugabanci da na wayewa na Shahid Sayyid Hassan Nasrullah, inda ya bayyana makarantun Hauza a matsayin…