Hauza/ Wasu ayoyin Alƙur'ani suna da ma'anoni masu yawa. Wata ma'anar a fili take kuma ta shafi kowa, yayin da ɗayar take ta ɓoye wadda ake kira baɗinin aya. Babu wanda ya san wannan ma'ana sai…
Hauza/ Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi wa wani rukuni daga cikin muminai da salihai alkawarin mallakar shugabanci a bayan ƙasa, ɗaukaka addini da kuma samar da cikakken tsaro. Sai dai malamai masu…
Hauza / Wasu ayoyin Alkur'ani mai girma suna nuni ne ga nasarar raunana a kan masu girman kai, da kuma cewa a karshe, duniya za ta kasance ƙarƙashin mutanen kirki masu adalci.
Hauza / Kasancewa cikin rauni ko zalunci kadai ba shi ne dalilin samun nasara a kan makiya da mulkar kasa ba; a'a, kasancewar imani da samun cancanta su ma sharadi ne na dole. Saboda haka, raunanan…
Hauza/ Alkur'ani ya yi magana ne ta bai-daya game da bayyana da juyin juya halin Hazrat Al-Mahdi (A.F), kuma ya yi bushara game da kafa gwamnatin adalci ta duniya da kuma nasarar mutanen kirki…