Hauza/ Kalmar “kwaɗayi” tana nufin son samun abin da ya fi haƙƙin mutum, da kuma ƙoƙarin karɓar ni’imomin rayuwa daga hannun wasu. A bayyane yake cewa, mai kwaɗayi kan yarda ya aikata abubuwan…