Hauza/ Ayatullah Araki a cikin wasikar da ya aike wa Fafaroma Leo na XIV, jagoran babbar cocin Katolika ya ce: "Lokacin da kuka bayyana barazanar “hallaka wata al’ada gaba ɗaya” da “yi wa sauran…