Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, Shugaban Makarantun Hauza na Iran, ya bayyana cewa Imam Shahid ya kasance jagora mai muhimmiyar rawa wajen gina ƙarfin Iran da kuma ƙarfafa matsayinta a yankin.
Hauza/ An gudanar da taron cikar kwanaki arba’in da jana’iza da binne Jagoran Shahidan Juyin Juya Halin Musulunci, tare da halartar al’umma daga sassa daban-daban, a Musalla Imam Khumaini (RA)…