Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi na kasar Iran ya yi kira ga dukkan al'ummar Iran masu kishin kasa da su halarci jana'izar jagoran al'umma, Shahid Ayatullah Khamenei, domin bayyana alhininsu da…
Hauza/ Kwamitin taron tunawa da shahadar sadauki kuma shugaba, Ayatullah al-Uzma Khamenei, a cikin sanarwa ta uku, ya bayyana cikakken bayani game da taron bankwana da jana'izar Shahidin jagoran…