Hauza/ Wasu malaman addinin Musulunci ‘yan asalin Jamhuriyar Azarbaijan da ke zaune a ƙasashen waje sun fitar da sanarwa suna Allah-wadai da hana sanya hijabi a makarantu da kuma takunkumin da…
Hauza/ Sakataren Majalisar Ƙoli ta Makarantun Hauza, Ayatullah Shabzendehdar, ya yi kira ga mahukuntan ƙasar Azarbaijan da su farka daga barci, su kuma daina babban zaluncin da ake yi wa mata…
Hauza/ Ayatullah Alireza A‘arafi, shugaban makarantun Hauza na ilimin addinin Musulunci, ya yi kira ga mahukuntan ƙasar Azarbaijan da kada su tauye wa mata da ’yan mata haƙƙinsu na sanya hijabi,…