Hauza/ Imam Hasan Askari (A.S), Imami na goma sha ɗaya daga cikin Imaman Shi’a, an haife shi a shekara ta 232 bayan Hijira. Bisa umarnin halifan Abbasawa, ya kasance yana zaune a Samarra, a unguwar…