Hauza / Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Sadruddin Qubanchi ya ce: "Muna roƙon gwamnatin Yankin Kurdistan da kada ta bari masu adawa da juyin juya hali su kai hari ko cin zarafi ga Jamhuriyar…
Hauza/ Ayatullah Rajabi, yayin da yake nazarin muhimman sakonnin jana’izar tarihi ta Shahidin Jagora wadda miliyoyin mutane a Iran da Iraki suka halarta, ya bayyana cewa: "Muhimmin sakon wannan…
Hauza / Sakatare na biyu na Majalisar Koli ta Hauzozin Ilimi ya bayyana cewa jana'izar Jagoran Shahidi ba wai bankwana da wani babban shahidi kawai ba ce, a'a saƙo ne bayyananne ga duniya cewa…