Hauza/ Hujjatul Islam Sulaimani-Ardahali jaddada cewa al’ummar Iran ta biya babban farashi, tare da sadaukar da shahidai da dama. Saboda haka, ya ce amincewa da mamaya da buƙatun da ake tilasta…
Hauza/ Mamba a Kwamitin Ilimi na Cibiyar Ilimi da Bincike ta Imam Khumaini (Q), yayin da yake fayyace manufar "Lissafin Ubangiji" (Muhasabatul Ilahiyya), ya bayyana cewa: "Lissafin Ubangiji yana…