Hauza/ A mahangar Alƙur’ani Mai Girma, imani ba wai gaskatawa da zuciya kawai ba ne, a’a, yana da alaƙa ta kut-da-kut da aiki da ɗaukar nauyi. Idan al’umma ba ta tsayawa kan wajibai da suka rataya…
Hauza/ Babban daraktan shirin wayar da kai da fahimtar addini mai taken "Misalin Khumaini", Hujjatul Islam Husain Kazimzadeh, ya fayyace matsayin imani a wajen gina ƙarfin al'umma, inda ya bayyana…
Hauza/ Gudanar da sha'awar jima'i da kuma kare lafiyar ƙarni na matasa yayin fuskantar ɗimbin abubuwan motsa sha'awar da al'adu ke samarwa, ba abu ne da za a iya cimma shi ta hanyar lissafin…