Hauza/ Wakilin Waliyyul Faƙih a lardin Khorasan Razavi ya jaddada muhimmancin horar da ɗaliban Hauza masu ƙwarewa da tasiri, yana mai cewa ya kamata ɗaliban Hauza su sadaukar da kansu ga hidimar…
Hauza/ Wani malamin makarantar Hauza, Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Taƙi Qadiri, ya yi nazari kan zamanin imamancin Imam Hasan Askari (A.S.), da yadda ya fuskanci makircin siyasa…