Hauza/ Son mutum yana nufin son mutumtaka; wato mu so tafarki da manufar ɗan’adam da kuma kamalar ɗan’adam. Son Ali (A.S.) son mutumtaka ne, domin Imam Ali (A.S.) ya kasance abin misali na mutumtaka,…