Hauza/ “Annabi Ummiyyi ne”; mene ne ainihin ma’anar wannan kalma? Idan muka ɗauki kalmar “Ummiyyi” da ma’anar rashin sanin karatu da rubutu, to, labarin kasuwancin Annabi (S.A.W.A.) da kuma amincewar…