Hauza/ Wani memba na Majalisar Kwararru ta Jagoranci ya jaddada muhimmancin i’itikafi wajen ƙarfafa bangaren gwagwarmaya, yana mai cewa i’itikafi ya kamata ya zama wata hanya ta ƙarfafa ruhaniya,…