Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Talkhabi ya bayyana bangarori daban-daban na halayyar Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, inda ya ce: "Duk da cewa shi dan babban jagora ne (Agazadeh), amma…