Hausa/ Hujjatul Islam Sayyid Reza Abbas Naƙvi ya bayyana cewa darajar minbari tana tabbata ne idan a kansa ake faɗin maganar gaskiya da abin da Allah Ya yarda da shi. Ya jaddada cewa Imam Sajjad…