Hauza/ Wannan ci gaban tattaunawar da Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ne ya yi da Hujjatul Islam Wal Mumini dangane da Tunanin Makarantar Imam Khumaini a Mahangar Shahidin Jagora.
Hauza/ Bincike akan canje-canjen baya-bayan nan a yankin gabas ta tsakiya da kuma yake-yaken da suka gabata yana nuna cewa, tunanin Shugabannin Juyin Juya Hali guda biyu (Imam Khumaini da Ayatullah…