Hauza/ Limamin Juma’ar Sari, yayin da yake ishara da manyan ayyuka guda uku da Musulmi suke da su game da addinin Musulunci, ya ce: "Bayan aiko Manzon Allah (SAWA), riƙon addini, tsayar da addini…