Hauza/ Marigayi Ibn Jabr, wanda ya rasu a ƙarni na bakwai bayan hijira, a cikin babban littafinsa mai suna Nahjul Iman, ya kawo wata doguwar huɗuba da ke bayyana matsayi da ɗaukakar Amirul Muminina…