Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Husaini Qumi ya ce: "Sanin halayen Manzon Allah (S.A.W.A) da sake nazarin kyawawan ɗabi’u da salon rayuwarsa, musamman a yayin da ake gab da ranar tunawa da…