Hauza/ Babban malamin addini Ayatullah Ja’afar Subhani ya jaddada muhimmancin rawar da makarantun Hauza ke takawa wajen tarbiyyantar da malamai, masu wa’azi da masu binciken ilimin addini, yana…