Hauza/ Laburaren Makafi na Haramin Sayyida Fatima Ma’asuma (SA) yana da littattafai sama da 270 da aka rubuta da haruffan Braille, waɗanda suka ƙunshi batutuwa daban-daban da suka haɗa da Alƙur’ani,…
Hauza/ An gudanar da taron jana’izar Ayatullahil Uzma Shubairi Zanjani daga Masallacin Makarantar Imam Khumaini (RA), da ke Dandalin Jihad zuwa Haramin Sayyida Ma'asuma (S) a birnin Qum.