Hauza/ Ayatullah al-Uzma Makarem Shirazi, yayin da yake jaddada nauyin da ya rataya a wuyan al'ummar Musulmi na daukar fansar jinin Shahidin jagora, ya bayyana cewa: "Masu kisan da kuma wadanda…
Hauza/ Haɗin kai da daidaito a cikin al’ummar musulmi, musamman a lokutan rikici, yana da matuƙar muhimmanci. Allah Maɗaukaki a cikin Alƙur’ani Mai Girma ya jaddada muhimmancin haɗin kai kuma…