Hauza/ Limamin Juma'ar Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Jawad Haj Ali Akbari, ya bayyana mashigar Hormuz da Babul Mandid, rundunonin sojoji masu ƙarfi, diflomasiyyar maƙwabta, haɗin…
Mai girma Ayatullah Jawadi Amuli, a ci gaba da bayaninsa, yayin da yake ishara da zurfin alaƙar al’ummar Iran da al’adun Ashura, ya jaddada cewa: "Ƙasa da al’ummarmu al’umma ce ta Bahusainiya;…