Hausa/ Hujjatul Islam wal Muslimin Bani Hashimi ya ce: "Mutum mai jiran bayyanar Imam Mahdi bai tsaya kan gyaran kansa kaɗai ba, yana kuma damuwa kan al’amuran zamantakewa, yana ƙoƙari wajen…
Hauza/ Shekh Sanusi Abdul Qadir, wakilin, 'yan'uwa Musulumi Almajiran sayyid Ibrahim Zakazky na jihar Kano, ayayin da yake gabatar da tunatawar Jumaa a masallaci fage, ya bayyana cewa, Har yanzu…