Hauza/ Kafa gwamnati a kowace al’umma wata buƙata ce ta hankali da ɗabi’ar ɗan Adam wadda ba za a iya guje mata ba. Ɗan Adam “madaniyyun biɗɗabi’i” ne, wato a dabi’ance yana buƙatar rayuwa tare…