Hauza/ Rajabi Davani, yayin da yake bayyana cewa Juyin Juya Halin Musulunci na Iran shi ne ya farfaɗo da al'adun Ghadir da juriya a wannan zamani, ya jaddada cewa: "Waki'ar Ghadir ba kawai wani…
Hauza/ Wakilin Jagoran Juyin Juya Hali a lardin Qazvin ya ce: "Dole ne makiya su sani cewa martabar Amurka da gwamnatin sahyoniya tana kara tabarbarewa ne, kuma al'ummar Musulmi suna kara farkawa…