Hauza/ Masu gudanar da harkokin jaridu da kafafen yaɗa labarai ya kamata su kasance masu ilimi, hangen nesa da kuma iya bambance gaskiya da ƙarya, domin su iya wayar da kan jama’a da ta dace.…