Hauza/ Ƙungiyoyin gwagwarmayar Musulunci a Iraki sun yi gargaɗi mai ƙarfi kan kasancewar sojojin Amurka a ƙasar, yayin da ranar 30 ga Satumba ke gabatowa, wadda aka sanya a matsayin wa’adin ficewar…