Gaza/ A tsakanin tantunan yan gudun hijira a Gaza, inda yaƙi ya tarwatsa iyalai kuma ya mayar da gidaje baraguzai, Ibrahim da Maryam, duk da sun rasa dukkan danginsu, sun fara rayuwar aure da…
Hauza/ Duk da ɗimbin asarar rayuka da dukiyoyi da aka yi, operation din “Guguwar Al-Aƙsa” ya zama wani muhimmin sauyi a tarihin gwagwarmayar al’ummar Falasɗinu. Wannan aiki bai dawo da batun…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Jawad Naqawi ya bayyana a cikin wata sanarwa cewa: “Ya kamata 7 ga Oktoba ta zama wata dama ta ci gaba da raya batun Falasɗinu, bayyana goyon baya da…