Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Ra'ufi, yayin da yake nuni da lamarin Mubahala da matsayinta wajen tabbatar da gaskiyar Ahlul Baiti (A.S), ya bayyana cewa: "Mubahala ita ce hujja mafi karfi…