Hauza/ Jam'iyyar 'Vatan' ta Turkiyya a wani taro da ta gudanar a birnin Bursa mai taken "Sakamakon Juriya (muƙawama) ta Iran a cikin tsarin Asiya mai tasowa", ta jaddada rawar Iran wajen canza…
Hauza/ A wata tattaunawa ta yanar gizo da Majalisar Qadimun ta Duniya ta shirya, Salama Abdul‑Qawi, shugaban cibiyar Mihrab Al‑Azhar, ya bayyana cewa alamomin raguwar tasirin Amurka a duniya…