Hauza/ Sakamakon zagayowar ranar Eidul-Ghadeer Khum, ranar da aka ayyana shugabanci da wilayar Ameerul Mu’uminin Imam Ali bin Abi Dalib (AS), rassan Da’irori na Harkar Musulunci a Nijeriya (almajiran…
Hauza/ Hazrat Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ya amince da bukatar da Shugaban Ma'aikatar Shari'a ya gabatar na yin afuwa, ko ragewa, tare da canza…
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, a lokacin da yake jawabin ranar Ghadir a babban birnin ƙasar, ya bayyana al'amarin Ghadir Khum da wasiyyar Manzon Allah (S.A.W.W) game da halifancin…
Hauza/ Ayatullah Makarim Shirazi, a cikin wani saƙo da ya aike wa taron ƙasa da ƙasa kan Ghadir da muƙawama, yayin da yake jaddada cewa muƙawamar da al'ummar Musulmi ke yi a yau ita ce dandalin…