Hauza/ Shugaban Ƙasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Dr. Mas'ud Pezeshkian, ya aika saƙo ga mutanen Amurka inda ya yi tambaya cewa: wannan yaƙin da ake yi yanzu a zahiri wane irin anfani na gaskiya…