Hauza/ An gudanar da wani taron ilimi mai taken “Rawar Shahid Sayyid Hassan Nasrullah wajen fayyace da gabatar da tsarin mulkin Wilayatul Faƙih” a yayin jerin tarukan ilimi na taron Umana’ul‑Rusul,…