Dr. Mi'irajul Huda Siddiqi a jawabinsa ya bayyana cewa: "Shahidin jagora, Ayatullah al‑Uzma Sayyid Ali Khamenei ya bi tafarkin Karbala tare da yin babbar sadaukarwa wadda ta sake raya mana tunanin…