Hauza/ Jam'iyyar 'Vatan' ta Turkiyya a wani taro da ta gudanar a birnin Bursa mai taken "Sakamakon Juriya (muƙawama) ta Iran a cikin tsarin Asiya mai tasowa", ta jaddada rawar Iran wajen canza…