Daukar Fansar Jinin Shahidin Jagora (11)
-
Ayatullah Saeedi:
newsAl’umma Na Neman Ɗaukar Fansar Jinin Shahidin Jagora da Sauran Shahidai
Hauza/ Limamin Juma’ar birnin Qum, Ayatullah Sayyid Muhammad Saeedi, ya bayyana cewa al’ummar Iran sun shafe sama da dare 200 suna fitowar dare, yana mai cewa al’ummar Iran, bisa imani da taimakon…
-
A tattaunawa da shugaban ofishin sakateriyar Majalisar Kwararrun Jagoranci:
newsTa Yaya Ya Kamata a Dauki Fansar Jinin Shahidin Jagora?
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Faƙihi ya jaddada cewa: "Ɗaukar fansar jinin Shahidin Jagora, ba wani mataki ne na ɗan lokaci ko wanda motsin rai ya jawo ba; a maimakon haka, tsari ne mai…
-
newsWadanda Suka Kitsa Kashe Shahidin Jagora Ba Za Su Kuɓuta Daga Ramuwar Gayyar 'Yantattun Mutanen Duniya Ba
Hauza/ Wannan bidiyo, wanda aka ƙirƙira ta amfani da fasahar basirar wucin gadi (AI), yana nuna a matsayin alama cikar alkawarin da Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i ya yi bayan shahadar Imam…
-
newsRamuwar Jinin Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Shi Ne Ficewar Amurka Daga Yankin Gabas ta Tsakiya
Hauza/ A yayin hudubar sallar Juma’a mai cike da kalaman gargadi da suka kayyade makomar siyasar yankin, Hujjatul Islam Hajj Ali Akbari ya bayyana cewa, matakin ramuwar jinin Shahidin jagoran…
-
Limamin Juma'ar Garin Abyek:
newsShahidin Jagora Ya Kasance Tushen Karfi da Daukakar Kasa, Duniyar Musulunci da Kuma Kungiyoyin gwagwarmayar Kin Zalunci
Hauza/ Limamin Juma'ar garin Abyek, Hujjatul Islam Taqi Ruhani, ya bayyana cewa Shahidin Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Shahid Sayyid Ali Khamene'i, a tsawon shekarun jagorancinsa…
-
Kiran Ayatullah Araki ga matasan duniya:
Maraji'ai da Malamai“Zubar da Jinin Trump da Netanyahu da Abokan Hulɗarsu Wajibi Ne” / Matasan Jarumai Na Duniya Su Aiwatar da Hukuncin Allah
Hauza/ Ayatullah Muhsin Araki ya bayyana cewa saƙon Jagora mai girma game da ɗaukar fansar jinin “Imam Shahidi” da dukkan shahidai umarni ne da ya wajaba a yi masa biyayya, kuma ya zama wajibi…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a saƙonsa dangane da jana'iza da binne "Shahidin Iran":
Maraji'ai da MalamaiZa Mu Dauki Fansar Jinin Tsarkakan Shahidai A Kan Masu Laifi, Masu Aikata Wannan Mummunar Ta'asa Marasa Daraja / Godiya Ta Musamman Ga Halartar Tarihi Da Al'ummomin Iran Da Iraki Suka Yi
Hauza / Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamene'i ya fitar da saƙo inda ya yi godiya ta musamman ga halartar dubban miliyoyin al'ummar Iran da Iraki a jana'izar "Shahidin Iran", sannan ya ce…
-
newsKai Trump! Daga Yanzu Za Ka Rika Tsoron Ko Da Inuwarka Ce
Hauza/ Domin kiran neman adalci da muryar mutane yayin taron jana'izar Shahidin Iran ta yi, an fitar da wani sabon bidiyon zane mai motsi (animation) na salon LEGO.
-
newsTrump! Za Ka Ga Abin Da Zai Faru
Hauza/ A wani babban allo (banner) da aka ɗaga a wajen taron bankwana da Shahidin jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Tehran, an yi wa Trump dan caca wannan saƙo: "Za ka ga abin da zai faru."
-
Ayatullah A'arafi:
Maraji'ai da MalamaiHalartar Babban Taron Jana'izar Imam Shahidi Wajibi Ne Na "Shari'a Da Imani" / Jaddada Muhimmancin Neman Ramuwar Gayya Da Neman Fansar Jinin Shahidin Jagora
Hauza/ Shugaban Makarantun Addini (Hauza) na kasar Iran ya bayyana cewa halartar babban taron jana'izar Imam Shahidi cikin armashi wajibi ne na "shari'a da imani", sannan ya jaddada muhimmancin…
-
Ayatullah al-Uzma Makarem Shirazi:
Maraji'ai da MalamaiAl'ummar Musulmi Su Sauke Nauyinsu Na Daukar Fansar Jinin Shahidin Jagora / Riko Da Wilayatul Faƙih Wajibi Ne
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Makarem Shirazi, yayin da yake jaddada nauyin da ya rataya a wuyan al'ummar Musulmi na daukar fansar jinin Shahidin jagora, ya bayyana cewa: "Masu kisan da kuma wadanda…